IQNA - Mai kula da babban masallacin birnin Paris ya ce: Shekarar da ta gabata ita ce shekarar da ta fi kowacce wahala ga musulmi a kasar Faransa sakamakon kalubalen da musulmi tsiraru ke fuskanta.
Lambar Labari: 3494457 Ranar Watsawa : 2026/01/05
IQNA - Wutar Olympics ta birnin Paris na shekarar 2024 za ta ratsa ta babban masallacin birnin a wani biki kan hanyarta ta zuwa Faransa.
Lambar Labari: 3491502 Ranar Watsawa : 2024/07/12
IQNA - Babban masallacin birnin Paris na kasar Faransa ya yi kakkausar suka dangane da harin siyasa da kafofin yada labarai na cin zarafin addinin Islama da ya tsananta a Faransa a 'yan watannin nan.
Lambar Labari: 3491384 Ranar Watsawa : 2024/06/22
Bangaren kasa da kasa, babban masallacin birnin Paris na kasar Faransa ya fice daga kwamitin kasa na mabiya addinai sakamakon kin gayyatar babban daraktan masallacin a taron sabuwar shekara.
Lambar Labari: 3482270 Ranar Watsawa : 2018/01/05